Tehran (IQNA) Jami'ar Macquarie da ke kasar Ostireliya ta bude wani sabon gidan tarihi ga jama'a, inda aka baje kolin wasu shafukan da ba a saba gani ba tun daga karni na 14 da 15 na kur'ani mai tsarki, da kuma nau'ikan gine-gine na addini a tsohuwar kasar Masar.
Lambar Labari: 3487055 Ranar Watsawa : 2022/03/15